HE Gov Nyesom Ezenwo Wike of Rivers State paid a courtesy visit today (21st March, 2022) to HE Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso in Abuja. National issues and politics were discussed during the visit.

Gwamnan jihar Rivers Gov Nyesom Ezenwo Wike ya kai ziyarar karamci (21st March, 2022) zuwaga mai Girma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso a Abuja. An tattauna abubuwa da suka shafi siyasa da kuma halin kasa a yau.

Hon Saifullahi Hassan