HE Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso, today (29th March, 2022) in Abuja, receives NNPP (New Nigeria Peoples Party) membership card from the Ward Chairman of Kwankwaso of Madobi LG, Kano State.
Kai tsaye: Mai Girma Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso yau (29th March, 2022) yau a garin Abuja ya karbi katin jam’iyyar NNPP (New Nigeria Peoples Party) daga shugaban Mazabar Kwankwaso daga Madobi LG a jihar Kano.
Saifullahi Hassan Media aide to HE RM Kwankwaso 29th March, 2022